Faransa ta miƙa wuya bayan ta amince da janye dakarunta 1,500 daga Nijar, inda aka shafe watanni, ana jayayyar diflomasiyya tsakanin hukumomin Paris da sojojin da suka yi juyin mulki a watan Yuli. An samu ƙaruwar hare-hare a Nijar tun bayan da sojoji suka ƙwace mulki musamman a yankin Tillabéri https://bj88daga.com